2 Tar 11:14 HAU

14 Sai Lawiyawa suka bar makiyayarsu da dukiyarsu, suka koma Yahuza da Urushalima, saboda Yerobowam da 'ya'yansa maza sun hana su yi hidimarsu ta firistocin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 11

gani 2 Tar 11:14 a cikin mahallin