2 Tar 11:16 HAU

16 Amma su waɗanda zuciyarsu take ga Ubangiji, Allah na Isra'ila, daga kowace kabilar Isra'ila, sukan bi Lawiyawa zuwa Urushalima domin su miƙa hadaya ga Ubangiji, Allah na kakanninsu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 11

gani 2 Tar 11:16 a cikin mahallin