2 Tar 12:12 HAU

12 Da sarki Rehobowam ya ƙasƙantar da kansa, sai fushin Ubangiji ya huce, don haka bai sa aka hallaka shi ƙaƙaf ba, har ma halin zama a ƙasar Yahuza ya yi kyau.

Karanta cikakken babi 2 Tar 12

gani 2 Tar 12:12 a cikin mahallin