2 Tar 13:10 HAU

10 “Amma a gare mu, Ubangiji shi ne Allahnmu, ba mu kuwa rabu da shi ba. Muna da firistoci, 'ya'yan Haruna, maza, masu yi wa Ubangiji hidima, da Lawiyawa masu yi musu hidima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:10 a cikin mahallin