2 Tar 13:13 HAU

13 Ashe, Yerobowam ya riga ya sa 'yan kwanto, su yi musu yankan baya. Ƙungiyar mayaƙan Isra'ila tana fuskantar ta Yahuza, 'yan kwanto kuma suna bayansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:13 a cikin mahallin