15 Mutanen Yahuza suka yi kūwwar yaƙi. Da suka yi kuwwar yaƙin sai Ubangiji ya sa Yerobowam da dukan jama'ar Isra'ila su gudu a gaban Abaija da Yahuza.
Karanta cikakken babi 2 Tar 13
gani 2 Tar 13:15 a cikin mahallin