2 Tar 13:19 HAU

19 Abaija ya runtumi Yerobowam, ya ƙwace masa waɗansu birane, wato Betel tare da ƙauyukanta, da Yeshana tare da ƙauyukanta, da kuma Efron tare da ƙauyukanta.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:19 a cikin mahallin