2 Tar 13:7 HAU

7 waɗansu marasa amfani, 'yan iska, suka taru suka goyi bayansa, suka raina Rehobowam ɗan Sulemanu, saboda a lokacin shi yaro ne, ba shi da ƙarfin zuciya, bai iya tsayayya da su ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:7 a cikin mahallin