2 Tar 14:13 HAU

13 Sai Asa da jama'ar da suke tare da shi, suka runtume su har zuwa Gerar. Habashawa suka fāɗi duka, ko ɗaya, ba wanda ya ragu da rai, gama an ragargaza su a gaban Ubangiji da gaban sojojin. Mutane suka kwashe ganima mai yawa gaske.

Karanta cikakken babi 2 Tar 14

gani 2 Tar 14:13 a cikin mahallin