2 Tar 16:8 HAU

8 Ai, Habashawa da Libiyawa rundunar sojoji ne masu yawan gaske, suna kuma da karusai da mahayan dawakai masu yawa ƙwarai. Amma duk da haka, saboda ka dogara ga Ubangiji, sai ya bashe su a hannunka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:8 a cikin mahallin