9 Suka koyar a Yahuza, suna tare da Littafin Shari'ar Ubangiji, wato Attaura. Suka shiga ko'ina a biranen Yahuza suka koyar da jama'a.
Karanta cikakken babi 2 Tar 17
gani 2 Tar 17:9 a cikin mahallin