2 Tar 18:17 HAU

17 Sarkin Isra'ila fa ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, cewa ba zai yi annabcin alheri game da ni ba, sai na rashin alheri?”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:17 a cikin mahallin