2 Tar 18:30 HAU

30 Sarkin Suriya ya umarci shugabannin karusansa, ya ce, “Kada ku yi yaƙi da yaro ko babba, sai dai da Sarkin Isra'ila, shi kaɗai.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:30 a cikin mahallin