2 Tar 19:2 HAU

2 Sai Yehu maigani, ɗan Hanani, ya fita domin ya tarye shi, ya ce wa sarki Yehoshafat, “Za ka taimaki mugu ka kuma ƙaunaci maƙiyan Ubangiji? Saboda haka hasalar Ubangiji za ta same ka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 19

gani 2 Tar 19:2 a cikin mahallin