7 Yanzu fa ku yi tsoron Ubangiji. Ku lura da abin da kuke yi, gama Ubangiji Allahnmu bai yarda da rashin yin adalci ba, ko son zuciya, ko karɓar rashawa.”
Karanta cikakken babi 2 Tar 19
gani 2 Tar 19:7 a cikin mahallin