2 Tar 20:12 HAU

12 Ya Allahnmu, ba za ka hukunta su ba? Ba mu da ƙarfin da za mu yi yaƙi da wannan babban taro da suke zuwa su yi yaƙi da mu. Mun rasa abin da za mu yi, amma a gare ka muke zuba ido.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:12 a cikin mahallin