18 Yehoshafat fa ya sunkuyar da kansa ƙasa, dukan Yahuza da mazaunan Urushalima kuma suka fāɗi ƙasa a gaban Ubangiji, suna masa sujada.
Karanta cikakken babi 2 Tar 20
gani 2 Tar 20:18 a cikin mahallin