2 Tar 20:2 HAU

2 Sai waɗansu mutane suka zo suka faɗa wa Yehoshafat cewa, “Mutane masu yawan gaske suna zuwa su yi yaƙi da kai daga Edom, da kuma teku, har sun iso Hazazon-tamar,” wato En-gedi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:2 a cikin mahallin