2 Tar 20:27 HAU

27 Sai kowane mutumin Yahuza da na Urushalima, tare da Yehoshafat shugabansu, suka koma Urushalima suna murna, gama Ubangiji ya sa su yi farin ciki saboda maƙiyansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:27 a cikin mahallin