2 Tar 20:29 HAU

29 Tsoron Ubangiji kuwa ya kama dukan mulkokin ƙasashe sa'ad da suka ji Ubangiji ya yi yaƙi da maƙiyan Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:29 a cikin mahallin