6 Ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi, kamar yadda gidan Ahab ya yi, gama matarsa 'yar Ahab ce. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji.
Karanta cikakken babi 2 Tar 21
gani 2 Tar 21:6 a cikin mahallin