2 Tar 22:5 HAU

5 Ya kuwa bi shawararsu. Ya tafi tare da Yehoram ɗan Ahab, Sarkin Isra'ila, don su yi yaƙi da Hazayel Sarkin Suriya, a Ramot-gileyad. Suriyawa kuwa suka yi wa Yehoram rauni.

Karanta cikakken babi 2 Tar 22

gani 2 Tar 22:5 a cikin mahallin