2 Tar 23:10 HAU

10 Sai ya sa mutane duka su yi tsaron sarki, ko wanne da makami a hannu, tun daga gefen kudu har gefen arewa na Haikalin, da kuma kewaye da bagade da Haikali.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:10 a cikin mahallin