2 Tar 23:17 HAU

17 Sai dukan jama'a suka tafi gidan Ba'al, suka rushe shi, suka kuma ragargaza bagadansa, da siffofinsa. Suka kashe Mattan, firist ɗin Ba'al, a gaban bagadan.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:17 a cikin mahallin