2 Tar 23:8 HAU

8 Sai Lawiyawa da dukan Yahuza suka yi yadda Yehoyada, firist, ya umarta. Kowannensu ya kawo mutanensa waɗanda ba su aiki ran Asabar, da masu kama aiki ran Asabar, gama Yehoyada, firist, bai sallami ƙungiyoyin ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:8 a cikin mahallin