2 Tar 24:15 HAU

15 Yehoyada kuwa ya tsufa ƙwarai, ya yi tsawon rai, ya rasu. Ya rasu yana da shekara ɗari da talatin da haihuwa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:15 a cikin mahallin