21 Amma suka yi masa maƙarƙashiya, sarki kuma ya ba da umarni, suka jejjefi annabin da duwatsu har ya mutu a farfajiyar Haikalin Ubangiji.
Karanta cikakken babi 2 Tar 24
gani 2 Tar 24:21 a cikin mahallin