2 Tar 25:14 HAU

14 Da Amaziya ya komo daga kisan Edomawa, sai ya kwaso gumakan mutanen Seyir, ya ajiye su su zama gumakansa, ya yi musu sujada, ya kuma miƙa musu hadaya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:14 a cikin mahallin