2 Tar 25:20 HAU

20 Amma Amaziya ya ƙi ji, gama al'amarin daga wurin Allah yake, domin ya bashe su a hannun maƙiyansu, saboda sun koma ga gumakan Edom.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:20 a cikin mahallin