2 Tar 26:11 HAU

11 Har yanzu kuma, Azariya yana da rundunar sojoji waɗanda suka iya yaƙi ƙungiya ƙungiya, yadda Yehiyel magatakarda, da Ma'aseya jarumi, suka karkasa su bisa ga umarnin Hananiya, ɗaya daga cikin 'yan majalisar sarki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:11 a cikin mahallin