2 Tar 26:20 HAU

20 Sai Azariya babban firist tare da sauran firistocin suka dube shi, sai ga kuturta a goshinsa! Sai suka tunkuɗa shi waje nan da nan. Shi kansa ma ya hazarta ya fita saboda Ubangiji ya buge shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:20 a cikin mahallin