2 Tar 28:10 HAU

10 Yanzu kuwa kuna niyya ku mai da jama'ar Yahuza da ta Urushalima su zama bayinku mata da maza. Ashe, ku kanku ba ku da waɗansu zunuban da kuka yi wa Ubangiji Allahnku?

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:10 a cikin mahallin