2 Tar 28:6 HAU

6 Gama Feka, ɗan Remaliya, ya kashe mutum dubu ɗari da dubu ashirin (120,000) cikin Yahuza a rana ɗaya, dukansu kuwa jarumawa ne, don sun bar bin Ubangiji Allah na kakanninsu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 28

gani 2 Tar 28:6 a cikin mahallin