2 Tar 29:16 HAU

16 Firistoci fa, suka shiga can cikin Haikalin Ubangiji domin su tsabtace shi. Suka kwaso dukan ƙazantar da yake a Haikalin Ubangiji, suka zuba ta a farfajiyar Haikalin Ubangiji. Sai Lawiyawa suka kwashe, suka zubar a rafin Kidron.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:16 a cikin mahallin