2 Tar 29:19 HAU

19 Dukan kayayyakin da sarki Ahaz ya lalatar a zamaninsa, sa'ad da ya zama marar aminci, mun shirya su mun tsarkake su, suna nan a gaban bagaden Ubangiji.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:19 a cikin mahallin