2 Tar 29:22 HAU

22 Sai suka yanka bijiman, firistoci suka karɓi jinin, suka yayyafa a jikin bagaden. Suka kuma yanka ragunan suka yayyafa jinin a bagaden. Haka nan kuma suka yanka 'yan ragunan suka yayyafa jinin a bagaden.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:22 a cikin mahallin