2 Tar 29:30 HAU

30 Sai sarki Hezekiya tare da sarakunansa, suka faɗa wa Lawiyawa su yi ta raira yabo ga Ubangiji da kalmomin Dawuda, da na Asaf maigani. Da murna suka raira yabo, suka sunkuya suka yi sujada.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:30 a cikin mahallin