35 Banda hadayu masu yawa na ƙonawa da aka yi, akwai kuma kitse na hadaya ta salama, akwai kuma hadaya ta sha don kowace hadaya ta ƙonawa.Da haka fa aka maido hidimar Haikalin Ubangiji.
Karanta cikakken babi 2 Tar 29
gani 2 Tar 29:35 a cikin mahallin