2 Tar 29:6 HAU

6 Gama kakanninmu sun yi rashin aminci, sun aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnmu, sun rabu da shi sun ba da baya ga mazaunin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 29

gani 2 Tar 29:6 a cikin mahallin