2 Tar 3:11 HAU

11 Tsawon fikafikan kerubobin duka kamu ashirin ne, fiffike ɗaya, kamu biyar, ya taɓo bangon ɗakin, ɗaya fiffiken kuma wanda shi ma kamu biyar ne, ya taɓo fiffiken kerub ɗaya ɗin.

Karanta cikakken babi 2 Tar 3

gani 2 Tar 3:11 a cikin mahallin