2 Tar 30:21 HAU

21 Jama'ar Isra'ila waɗanda suke a Urushalima kuwa sun yi idin abinci marar yisti da murna mai yawa, har kwana bakwai. Lawiyawa kuma da firistoci suka yabi Ubangiji kowace rana, suna raira waƙa da iyakar ƙarfinsu ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:21 a cikin mahallin