2 Tar 30:5 HAU

5 Sai suka ba da umarni a yi shela a Isra'ila duka, tun daga Biyer-sheba, har zuwa Dan, cewa sai mutane su zo Idin Ƙetarewa na Ubangiji Allah na Isra'ila a Urushalima, gama jama'a mai yawan gaske ba su zo wurin yin idin kamar yadda aka umarta ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:5 a cikin mahallin