2 Tar 32:12 HAU

12 Ashe, ba wannan Hezekiya ba ne ya ɗauke masujadansa da bagadansa, ya kuma umarci Yahuza da Urushalima, su yi sujada a gaban bagade guda, a kansa ne kuma za su ƙona hadayu?

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:12 a cikin mahallin