2 Tar 32:33 HAU

33 Sai Hezekiya ya rasu, suka binne shi a sashe na bisa na hurumin 'ya'yan Dawuda, maza. Dukan Yahuza da mazaunan Urushalima suka girmama shi sa'ad da ya rasu. Sai Manassa ɗansa ya gāji gadon sarautarsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 32

gani 2 Tar 32:33 a cikin mahallin