2 Tar 33:11 HAU

11 Saboda haka Ubangiji ya sa sarakunan yaƙi na Sarkin Assuriya su kamo Manassa da ƙugiyoyi, su ɗaure shi da sarƙoƙin tagulla, su kai shi Babila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:11 a cikin mahallin