2 Tar 33:2 HAU

2 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, ya yi irin ayyukan banƙyama da al'ummai waɗanda Ubangiji ya kore su a gaban jama'ar Isra'ila suke yi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:2 a cikin mahallin