2 Tar 34:22 HAU

22 Hilkiya kuwa tare da waɗanda sarki ya aika suka tafi wurin annabiya Hulda, matar Shallum ɗan Tikwa, ɗan Harhas, mai lura da wurin ajiyar tufafi, tana zaune a Urushalima, a unguwa ta biyu. Suka faɗa mata saƙon sarki,

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:22 a cikin mahallin