22 Duk da haka Yosiya bai yarda ya koma ba, sai ya ɓad da kama don ya yi yaƙi da shi. Bai yarda da magana wadda Allah ya faɗa wa Neko ba, sai suka kama yaƙi a filin Magiddo.
Karanta cikakken babi 2 Tar 35
gani 2 Tar 35:22 a cikin mahallin