2 Tar 35:25 HAU

25 Irmiya kuma ya hurta makoki domin Yosiya. Haka nan kuma dukan mawaƙa mata da maza, suka ambaci Yosiya cikin makokinsu har yau. Suka sa waɗannan su zama farali a Isra'ila, ga shi kuma, an rubuta su a Littafin Makoki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 35

gani 2 Tar 35:25 a cikin mahallin