2 Tar 36:11 HAU

11 Zadakiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara goma sha ɗaya yana sarautar Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 36

gani 2 Tar 36:11 a cikin mahallin